IMRANA ALHAJI BUBA: Dan Gwagwarmaya
MP3•หน้าโฮมของตอน
Manage episode 296423986 series 2946157
เนื้อหาจัดทำโดย Usman Kabara เนื้อหาพอดแคสต์ทั้งหมด รวมถึงตอน กราฟิก และคำอธิบายพอดแคสต์ได้รับการอัปโหลดและจัดหาให้โดยตรงจาก Usman Kabara หรือพันธมิตรแพลตฟอร์มพอดแคสต์ของพวกเขา หากคุณเชื่อว่ามีบุคคลอื่นใช้งานที่มีลิขสิทธิ์ของคุณโดยไม่ได้รับอนุญาต คุณสามารถปฏิบัติตามขั้นตอนที่แสดงไว้ที่นี่ https://th.player.fm/legal
Imrana matashi ne danye shataf daga jihar Yobe, wanda har yanzu bai shekara talatin da haihuwa ba, sannan ba dan masu kudi ko mulki ba ne, amma ya sami nasararorin rayuwar da har Sarauniyar Ingila sai da ta karrama shi saboda wasu dalilan da matashin ya bayyana a wannan tattaunawa da mu ka yi dashi game da tarihin rayuwarsa. --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/usmankabara/message
…
continue reading
29 ตอน