Yadda Jama'a Ke Shan Wahalar Haɗa Lambar NIN da BVN a Bankuna
Manage episode 404787339 series 3311743
Tun bayan da CBN ta ba da umarnin a hada lambar NIN da BVN da asusun bankuna mutane ke ta turuwa domin ganin ba a kulle asusunsu ba.
Masana na ganin wannan mataki zai yi tasiri sosai wajen matakan tsaro a Fannin hada-hadar kudade.
Shirin Najeriya a Yau ya duba tasirin matakin da CBN ta yi umarni da yadda mutane ke shan wahalar gameda hakan.
579 ตอน